fbpx
Monday, November 29
Shadow

An Tsinci Tattabara Daure Da Laya A Kafa

Ranar Lahadi, 9/02/2020 mun ci karo da wani abin al’ajabi akan hanyarmu ta zuwa karamar hukumar Tudun Tada dake Kano, inda a daidai Gadar Kariya, aka ga wata tattabara dauke da laya a kafar aka nemi daukin al’umma aka yi nasarar kamata muka kwance layar, sai muka ga wasu abubuwa a ciki da kuma an yi rubutu da jini an rubuta sunan mutane guda biyu.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 4:00 na yamma. Da fatan Allah ya kara tsare al’ummar Manzon Allah (S A W).


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *