fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

An tura karin ‘yansanda Zaria dan magance matsalar tsaro

Kwamishinan ‘yansanda a jihar Kaduna, CP Mr Umaru Muri ya aika da karin ‘yansanda garin Zaria na jihar dan magance matsalar tsaro.

 

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa Sarkin Zazzau, Amb. Ahmed Bamalli a fadarsa dake Zaria.

 

Ya kuma yi kira ga jama’a da su baiwa jami’an tsaro hadim kai wajan magance matsalar tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *