fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

An yankewa wasu ‘yansanda 2 hukuncin kisa bayan da suka hada baki aka sace wani dan Arewa a jihar Akwa-Ibom

Kotu a jihae Akwa-Ibom ta daure wasu ‘yansanda 2, Friday Udo da Ikot Iyanga bayan da suka hada baki suka sace wani dan kasuwa, Muhammad Umar Barkindo.

 

Kotun dake karamar hukumar Ikot Ekpene a jihar ta bayyana cewa ta gansu da shaidun da aka gabatar mata dan haka ta yankewa wanda ake zargin hukuncin kisa.

 

Tuni dai aka kori ‘yansandan daga aiki. Akwai mutane 4 da aka yanke musu hukuncin tare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *