fbpx
Thursday, September 23
Shadow

An yi fada tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar Ogun Mutum 7 sun mutu

Mutum 7 sun mutu a wani kazamin fada da ya barke tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar Ogun.

 

Lamarin ya farune a yankin Ibese dake karamar hukumar Yewa North a jihar da misalin yammacin ranar Talata.

 

Tun ranar Litinin ne fadan ya fara wanda ya yadu a tsakanin ‘yan Achaba. Dalilun fadan shine maganar karin kudin daukar fasinja daga Naira 600 zuwa Naira 800 amma daga baya sai ya koma na kabilanci.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Abimbola Oyeyemi yace sun shawo kan Lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *