fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

An yi gobara a Hedikwatar ‘yansanda ta jihar Delta

Rahotanni daga jihar Delta na cewa an yi gobara a Hedikwatar’yansanda ta jihar.

 

Lamarin ya farune a ranar Alhamis kamar yanda kakakin ‘yansandan, Bright Edafe ya bayyana.

 

Yace an kira ‘yan Kwana-kwana da suka kashe wutar kuma wani sashe ne kawai na hukumar ya kone. Yace an fara bincike ka dalilin gobarar amma ana tsammanin wutar lantarki ce ta haddasata.

 

Yace kwamishinan ‘yansandan jihar yana kira ga mutane su yi watsi da duk wata jita-jita aka gobarar wadda ba abinda hukumar ta gaya musu ba.

The command wishes to state that the fire outbreak affected only a part of the control room. Fire service was called immediately, and their timely intervention saved the situation.

“Presently fire has been put out. Cause of fire incident not yet known but suspected to be as a result of electrical spark from the communication engine room.

“Meanwhile investigation into the incident has comenced. The Commissioner of Police urge members of the public to ignore any rumor contrary to the actual fact stated above”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *