fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An yi jana’izar yaron da wani Tsohon Soja ya sace ya kuma kashe a Kaduna

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

An Yi Jana’izar Yaron Da Wani Soja Ya Kashe Bayan Ya Yi Garkuwa Da Shi A Kaduna

An gudanar da jana’izar Muhammad wanda wani makwabcinsa soja mai suna S.A Galadima ya sace shi daga bisani ya kashe shi bayan ya karɓi naira miliyan biyar daga hannun iyayensa a matsayin kudin fansa.

An yi sallaci yaro ne a yau Asabar a masallacin Sultan Bello dake Kaduna.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *