fbpx
Thursday, December 2
Shadow

An yi sallar roƙon ruwa a Makkah

Hukumomi a kasar Saudiyya sun gudanar da sallar rokon ruwa a birnin Makkah ranar Alhamis da safe.

Wasu hotuna da shafin Haramain Sharifain ya wallafa sun nuna Salat Sheikh Baleela yana jagorantar sallar a Masallacin Harami.

Kasar ta Saudiyya da ma wasu kasashe suna fama da fari lamarin da ya sa ake gudanar da sallar roko ruwa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *