fbpx
Tuesday, June 15
Shadow

An yimin Wahayi, Fasto TB Joshua da ya mutu kwanannan, yana wutar Jahannama kuma kwanannan Nnamdi Kanu zai mutu>>Fasto

Wani Fasto daga kasar Ghana, Olatobiloba Peter ya bayyana cewa, an masa wahayi akan Fasto TB Joshua da ya mutu kwanannan da kjma Nnamdi Kanu.

 

Peter yace an nuna masa cewa,  TB Joshua bai shiga Aljanna ba, yana wutar Jahannama. Yace dalili kuwa shine abinda yake yi ba daga Allah bane.

 

Ya bayyana cewa, Joshua mutumin kirki ne amma a boye abinda yake yi ba daga Allah bane, dan haka jama’a a yi hattara, wannan izinace garemu.

 

Hakanan Faston yace a gayawa Nnamdi Kanu ya gyara halayensa dan shima kwanannan zai mutu.

I see Nnamdi Kanu vacating this earth and another taking his place as a result of his demise.

“Mark my word, Kanu will not be the one to actualise Biafra; we will not live long to see it happen.

“Tell Kanu to amend and make his ways right with God because I see him exiting this earth soon,” he said

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *