fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

An yiwa IPOB gagarumar barna: An kashe Kwamandansu Dragon wanda kuma tsohon Soja ne

Rahotanni daga jihar Imo na cewa Kwamandan IPOB da aka kashe, Joseph Ukah wanda aka fi sani da Dragon, Tsohon Sojane.

 

Kuma shine ke da alhakin kusan kaso 70 cikin 100 na hare-haren da ake kaiwa a yankin Inyamurai, kamar yanda ‘yansanda suka bayyana.

 

An kasheshi ne tare da wasu 6 bayan da suka yi yunkurin kaiwa Hedikwatar ‘yansandan jihar dake Owerri hari.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *