fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

An yiwa me shekaru 91 fyade aka kuma kasheta

An yiwa wasu tsaffin mata 2 masu shekaru 75 da 91 fyade a Sigubudwini, Tsomo dake kasar Africa ta Kudu.

 

Musu fyaden 2 sun shiga gidan da matan suke ne da dare inda suka nemi kudi sannan suka musu fyade, me shekaru 91 din ta rasu.

 

Yanzu haka dai ‘yan sanda sun bazama neman wanda suka yi wannan aika-aika.

 

Jami’in tsaro, Tembinkosi Kinana ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna kan bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *