fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An yiwa Sheikh Pantami kutse ta shafin Facebook

Shehin Malamin Addinin Islama kuma ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana cewa an yi masa kutse ta shafinsa na facebook.

 

Ya bayyana cewa, amma yayi nasarar kwato shi, yayi kiran a yi watsi da duk wani amfani da aka yi da shafin a lokacin da yake hannun wadanda aka kwatoshi.

 

Hakan na zuwane bayan da aka samu rahoton dake cewa Pantami yayi comment inda ya tsinewa daya daga cikin masu fafutukar ganin an saukeshi daga mukaminsa, watau Deji Adeyanju.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *