fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

An zargi Fulani Makiyaya da shiga gidan Farfesa Wole Soyinka amma daga baya an gano cewa ashe yarbawane

A jiyane dai aka rika yada jita-jita cewa Fulani makiyaya sun kutsa cikin gidan Farfesa Wole Soyinka.  Saidai daga baya an musanta wanan zargi.

 

Amma kungiyar kare hakkin Musulmai ta MURIC ta bayyana cewa bafa Fulanine suka shiga gidan na Soyinka ba, Wani Bayerabene.

 

A sanarwar da kungiyar ta fitar ta bakin shugaban ta, Farfesa Ishaq Akintola ta bayyana cewa, an zargi Fulani daga Arewa da shiga gidan Soyinka amma maganar Gaskiya itace ba Fulani bane, Bayerabene me suna Kazeem Sorinola.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *