fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ana barazanar kasheni>>Me son kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho ya koka

Me son kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho ya koka da cewa wasu na barazanar kasheshi saboda gagamin da yake shirin shiryawa a jihar Legas.

 

Wasu dattawan Yarbawa, ciki hadda sarakuna sun ja hankalin Sunday Igboho kada yayi wannan gangami saboda wasu zasu iya shiga rigar gangamin dan tayar da fitina.

 

Saidai ya bayyana cewa, babu abinda zai hanashi yin wannan gangami.

But Igboho, in a statement by his media aide, Onaolapo Omiyale Ademola, revealed that nothing would change the stipulated date for the rally.

He added that the march will be a “mega” rally regardless of what the security threats will be.

In another event, Igboho also declared that nobody can attack or kill him over the Yoruba Nation rally planned to hold in Lagos on Saturday, Nation reports.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *