fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ana caccakar gwamnatin tarayya bayan da ta yi amfani da Twitter wajan sanar da dakatar da Twitter

Gwamnatin tarayya ta hannun ma’aikatar yada labarai ta sanar da dakatar da shafin Twitter ta shafin ma’aikatar dake kan manhajar.

 

Wannan yasa wasu suka rika caccakar gwamnatin ganin cewa tunda basa jin dadin amfanin Manhajar, me zaisa su yi amfani da ita wajan sanarwa?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *