fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ana farautar Surukin Shugaba Buhari ruwa a Jallo bisa zargin Almundahanar Biliyan 31

Hukumar yaki da Rashawa ta ICPC na neman surukin shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  Gimba Ya’u da wasu 2 bisa zargin Almundahanar dala Miliyan 65 na hukumar gina gidaje ta kasa.

 

 

Kumo tsohon Darakta ne a Bankin gina gidaje na kasa, Federal Mortgage Bank. Ana nemansa da Bola Ogunsola da Mr. Tarry Rufus kan zargin.

Kumo ya auri diyar shugaba Buhari, Fatima a shekarar 2016. Kakakin ICPC, Azuka C. Ogugua ya sanar da cewa suk wanda yasan inda yake shi da abokan laifinsa ya kyankyasawa ma hukumar, kamaryanda Peoplesgazette da Sahara Reports suka ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *