fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Ana gangamin tunawa da Zanga-Zangar EndSARS

A Legas da Abuja ana Zanga-Zangar tunawa da cikar Zanga-Zangar EndSARS shekara daya da faruwa.

 

‘Yansanda da masu Zanga-Zangar an yi karon batta inda suka rika harba hayaki me sa hawaye.

 

Ministan yada labarai da Al’adu  Lai Muhammad ya bayyana cewaz, ba’a kashe mutane a Lekki ba kamar yanda masu Zanga-Zangar ke yayatawa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *