fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Ana matsawa shugaban ‘yansanda ya kama Sunday Igboho tunda yaki amsa gayyatar da aka masa

Rahotanni sun nuna cewa, Wasu manyan ‘yan siyasa na matsawa shugaban’yansanda, IGP, Muhammad Adamu ya kama Sunday Igboho tunda ya ki amsa gayyatar da aka masa.

 

Ana tsammanin ‘yansandan zasu sake yunkurin kama Sunday bayan da suka yi yunkirin kamashi a baya amma bai yiyu ba.

 

Wata majiyar tsaro ta bayanawa Punchng cewa ana dari-darin kama Sunday Igboho ne saboda yawan mabiyan da yake dasu inde ake tunanij kamashi na iya kawo karin matsalar musamman a jihohin Yarbawa.

The IG has been under political pressure to arrest Igboho but some leaders from the South-West have also advised against Igboho’s arrest to avoid throwing the region into chaos. Igboho has a large following which may react violently if he is arrested. The police authorities are in a dilemma over the issue but I think the IG succumbed to pressure from government hawks who are uncomfortable with Igboho’s trenchant calls for the disintegration of the country.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *