fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Ana rade-radin Buhari zai zarce a karo na 3

Wani Rahoto yayi ikirarin cewa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari na da niyyar zarcewa a karo na 3 akan Mulki.

 

Rahoton ya kara da cewa, babban lauyan gwamnati kuma ministan shari’a, Abubakar Malami na son tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 amma ya hakura saboda aniyar shugaba Buharin ta son tsayawa takara a karo na 3.

 

Majiyar ta Sahara Reporters tace wasu majiyoyi a fadar shugaban kasa sun gaya mata cewa, masu ruwa da tsaki a fadar na ganin yin dukkan mai yiyuwa dan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zarce a karo na 3.

 

Hakana  an gayawa masu son tsayawa takarar shugaban kasar a 2023 su janye aniyarsu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *