fbpx
Friday, May 14
Shadow

Ana ta kashemu amma babu wani mataki da Shuwagabanni ke dauka>>Bishop Kuka

Babban Limamin coci, Bishop Matthew Hassan Kuka ya bayyana cewa ana ta kashe mutane ana binnesu amma babu wani matakin kirki da Shuwagabanni ke dauka.

 

Ya bayyana cewa gwamnati bata wata magana me kwantar da Hankali.

 

Yace misali, macen da mijinta ya mutu, idan ka je a matsayinka na Malami kace mata ta yi hakuri, lamura zasu dawo daidai, tasan akwai wahala hakan, amma zata ji dadin cewa wani yasan da halin da take ciki kuma ya nuna Damuwa.

 

Yace amma gwamnatin Najeriya bata nuna irin wannan damuwa akan kisan da akewa ‘yan kasarta.

 “It (empathy) does not bring healing immediately, but there is a certain kind of psychological comfort that it brings. A woman who has just lost her husband, for example, you go to her to tell her it is okay, she will nod (her head) but she knows that it is not okay. But, at least, if you tell her as a priest it is okay, she knows that somebody feels her pain.

“And the point I am making on the issue of Nigerians dying, the government has come up very short and this is what is increasing the pain, the agony, the sorrow of people, that we are dying alone, burying our people alone and all we get are just simple statements that really say nothing to us. I want to end by saying the lack of empathy and the deployment of empathy has consequences.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *