fbpx
Friday, April 23
Shadow

Ana tirka-tirka yayin da jami’an Kwatam 2 suka dirkawa karamar yarinyar da bata kai shekaru 20 ba ciki a Katsina

Majalisar jihar Katsina ta fara bincike kan zargin da akewa wasu ma’aikatan Kwastam 2 da yiwa A’isha Dahiru me shekaru 15 fyade har ta haihu.

 

Wata Kungiya me zaman kanta, Queen Deeja ce ta kaiwa majalisar wannn koke.

 

Kakakin majalisar, Tasi’u Musa Maigari ya bada Umarnin a yi bincike kan lamarin. Abin ya farune a kauyen Rijiyar Hamza dake karamar Hukumar Katsina.

 

Badai a bayyana sunayen jami’an kwastam din ba amma an bayyana cewa sun yi yarjejeniya da iyayen yarinyar zasu rika bayar da Naira 15,000 duk wata amma da aka musu canjin waja aiki sai suka daina.

“It is our observation that the suspects took undue advantage of the poverty and humble background of the said teenage girl’s family.

“It is with heavy heart and great consternation that we inform you that the victim delivered a baby boy three months ago.

“We became aware that a purported amicable settlement was made between the suspects and the parents/relatives of the victim, whereby at the end of every month, each of the suspects contributes N15,000 for feeding of the pregnant teenage girl.

“However, after the transfer of the suspects from Katsina, they started abdicating from their responsibilities, which we found incongruous because the gravity of the offence is not the one that can be settled, hence this petition.

“We urge you to investigate the issue so that the culprits will be brought to book.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

  • Gaskiya wannan wulakancin yayi yawa Allah kyauta.dole idinga ganin bala I kala kala jami an kwastam anji kunya inagama wannan bashine karon farkoba anshayi abaya ana rufa masu asiri sai awanan karan Allah yatonamusu asiri.allah yashirya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *