fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Ana yawan yayata kashe-kashen da ake a Najeriya sai kace da can ba’akashe mutane>>Garba Shehu

Kakakin Shugaban kasa,Malam Garba Shehu yace yanda ake yayata kashe-kashe a Najeriya yanzu, kamar da can ba’a kashe mutane kamin hawa mulkin Shugaba Buhari.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channels Tv inda yace yawancin Rahotanni n kashe-kashen da ake kawowa Saboda Shugaba Buhari na kan mulki ne.

 

Yace amma tun kamin Shugaba Buhari yasan zai yi Mulki ake kashe mutane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *