fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ango ya kashe kansa saboda Amaryarsa ta ki yadda su yi kwanciyar aure

Wani Ango ya rataye kansa saboda matarsa ta ki yadda su yi kwanciyar aure.

 

Angon, Dumisani Matonsi dan shekaru 21 ya nemi kwanciya da matarsa, Sarah Mazambatete amma ta kiya.

 

Cikin fushi ya tashi daga kan gadon ya fice daga dakin, ko da aka jima, matar mata ji duriyarsa ba, sai ta fita dan dubashi. Ga tarar ga gawarsa na lilo a jikin bishiya.

 

Lamarin ya farune a Samabula dake kasar Zimbabwe, Shugaban yankin, Adam Shava ya tabbatar da faruwar lamarin, kamar yanda The Herald ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *