fbpx
Monday, November 29
Shadow

Ansu Fati ya kafa tarihi bayan da ya ciwa Barcelona kwallaye 2

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta lallasa Levante da ci 2-1 a wasan da suka buga a daren yau na gasar cin kofin La liga inda kuma duka kwallaye 2n,matashin dan wasan Barca, Ansu Fati ne ya cisu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Messi ne baiwa Fati taimakon kwallayen duka 2.

Da wannan Fati dan shekaru 17 ya zama dan kwallo mafi karancin shekaru da ya ci kwallaye 2 a wasa daya a gasar la liga.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *