fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Antonio Conte ya amince ya mayewa Arsenal gurbin kocinta Mikel Arteta

Arsenal ta kammala yarjejeniya da Antonio Conte, yayin da kocinta Mike Arteta ke cigaba da shan gwagwarmaya a wannan kakar.

Arsenal ta kasance a kasan teburin gasar Firimiya bayan ta fadi gabadaya wasanni uku data fara bugawa a wannan kakar ba tare da cin ko kwallo guda ba.

Inda darektan kungiyar Edu da sauran shuwagabanninta suke cigaba da baiwa Arteta dama, amma fa da alamu yanzu ya kaisu makura.

Inda Arsenal ta fara shirin maye gurbinshi, kuma idan har ta soke mai kwantiraki a makonni masu zuwa to Conte ne zai cigaba da horas da ita, inda shi ya kasance bashi da aiki tun bayan daya bar Inter Milan.

Conte agrees on terms with Arsenal to replace Arteta

Arsenal have agreed terms in principle with Antonio Conte, as Mikel Arteta continues to struggle this season, according to Todo Fichajes.

The Gunners are bottom of the Premier League after three fixtures, having not won a game or scored a single goal.

While sporting director Edu and the rest of the Arsenal hierarchy have showed faith in Arteta, it is believed he is walking a tightrope.

And Arsenal are already putting together plans to replace Arteta, should they decide to terminate his contract in the coming weeks Conte would surely be the number one preference, as he is available since leaving Inter Mila.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *