fbpx
Thursday, April 22
Shadow

APC basu da tausayin Talaka>>Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa jam’iyyar APC basu da tausai ko kadan.

 

Yace APC basu da wata Alkibla ko kuma shirin yiwa ‘yan Najeriya aiki, inda yace yawancin ayyukan da gwamnatin APC ke yi tsarin PDP ne.

 

Yace APC kawai Burinsu shine su kwace mulki daga hannun PDP shiyasa ga mulkin nan sun samu amma ya zamar musu Alaqaqai. Ya bayyana hakane a jihar Rivers yayin wata Ziyara da ya kai wajan kaddamar da wani aiki.

 

“When APC came on board, they had no programme. They had no plan; the only agenda they had was to flush out PDP from government because we were performing; because we were organised, because we were committed, because we are compassionate and very humane,” he said.

“They (APC) can’t think. They have no vision, they have no feeling, they have no compassion, they are there for the power and the power is there tormenting them, because the power has been abused.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *