fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

APC jam’iyyar matsafa ce>>PDP

Jam’iyyar Hamayya ta PDP reshen jihar Ogun, ta bayyana cewa, APC jam’iyyar Matsaface.

 

Shugaban jami’iyyar na jihar, Sikirulahi Ogundele ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

 

Ya bayyana cewa da yawa wanda suka bar PDP suka koma APC suna son komawa PDP din saboda su kadaine ke gudanar da siyasa ta gaskiya.

 

Yace APC Kungiyar Tsafi ce kawai ta wasi kalilan din mutane, kamar yanda PMnews ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *