fbpx
Thursday, September 23
Shadow

APC ta lashe kujeru 5 na Ciyamomi daga cikin kujeru 8 dake Kaduna ta Arewa

Ya zuwa yanzu jam’iyyar All Progressive Congress, APC, ta lashe kujerar kujerar shugabanci a kananan hukumomi biyar daga cikin takwas da ke gundumar sanatan Kaduna ta Arewa a zaben kananan hukumomi da aka kammala.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya ruwaito cewa jam’iyyar ta kwace kujerun a kananan hukumomin Zariya, Sabon Gari, Lere, Kudan da Kubau, a daidai lokacin da ake jiran sakamakon zabe a Soba, Makarfi da Ikara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *