fbpx
Monday, September 27
Shadow

Arewa ta fi samun zaman lafiya a lokacin Jonathan>>Buba Galadima

Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa, lokacin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  Area ta fi samun zaman Lafiya.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Sunnews inda ya kara da cewa, ‘yan Arewa da yawa sun dawo daga rakiyar shugaban kasar.

 

Yace da yawa daga Arewa suna tunanin shugaban kasar Yarbawa kawai yakewa aiki, duk shi baya cikin masu irin wancan tunanin.

The security situation in the North is terrible. But some of these killings are not being well reported in the media. The killings going on in Taraba and Adamawa states, are they being well reported? No! Ninety per cent of the people in the North believe that Buhari’s government is working for the South, especially the South-West. Although I don’t personally believe so, but that’s the belief of many northerners. The North was even safer when Jonathan, a Southerner was in power than now when Buhari, a Northerner is the president. This is the bitter truth. Even now in many parts of northern Nigeria, people are pasting Jonathan’s photos on their cars, homes and shops. Do you know what this means? It means that many northerners have lost confidence in Buhari’s government.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *