fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Arsenal 0-1 Everton: Golan Arsenal yayi kuskuren cin gida yayin da Everton tayi nasara a gidan Arsenal karo na farko a cikin shekaru 25

Masoyan Arsenal kusan 1000 sun taru a wajen filin kungiyar suna gudanar da zanga zanga akan gasar European Super League, yayin da golan Arsenal, Bernd Leno yayi kuskuren ci gida inda Everton tayi nasara a gidan Arsenal karo na farko a cikin shekaru 25.
Leno yayi kuskuren ci kwallon ne bayan da Richarlison ya kai hari ragarsa kuma ya kamata ace ya tare amma kwallo ta subuce a hannun sa ta shige raga.
Nasarar da Everton tayi tasa yanzu maki uku ne ya rage mata ta koma ta hudu a teburin gasar Firimiya. Kuma kirs ya Gylfi Sigurdsson yaci free kick a wasan amma kwallon ta bugi sandar ragar Arsenal.
Yayin da itama Arsenal ta samu bugun daga kai sai mai tsaron raga bayan Richarlison ya yiwa Ceballos fawul amma na’urar dake taimakwa alkalai VAR ta soke saboda offside.
Everton ended their 25-year wait for a win at Arsenal and moved to within three points of the Premier League’s top four after Bernd Leno’s own goal secured a 1-0 victory
Over 1,000 Arsenal supporters gathered outside Emirates Stadium to show their anger about Stan Kroenke’s role in the failed European Super League, as Bernd Leno gifted Everton their first away win at Arsenal in 25 years.

The goal came when Everton forward Richarlison tried to roll a pass across the six-yard box. Leno should have scooped it up, but the ball slipped through the Arsenal keeper’s hands, hitting his leg on the way in.

That was a rare moment of goalmouth action on the night as Everton moved to within three points of the top four. Gylfi Sigurdsson came closest before that when his 30-yard free-kick hit the bar.

Arsenal were awarded a penalty in the second half after Richarlison nicked Dani Ceballos – but it was overturned by the video assistant referee for an offside in the build-up.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *