fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Arsenal ta yi nasara a karin farko a kakar wasan Premier league ta bana

Bayan wasanni 3 tana rashin nasara, Arsenal taci wasanta na farko a kakar wasan Premier league ta bana.

 

Pierre emerick aubameyang ne ya ciwa Arsenal kwallon bayan dawowa daga hutun rabin lokaci.

 

An yi tsammanin kwallon yayi satar gida wajan cinta amma daga baya aka tabbatar da ita.

 

Kalli bidiyon kwallon:

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *