fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Arsenal tayi burus da tayin da Aston ta yiwa tauraronta Emile Smith Rowe

Kungiyar Arsenal bata da ra’ayin siyar da tauraron ta Smith Rowe kuma tana fatan dan wasan zai sabunta kwamturakin shi, wanda zai kareca shekarar 2023.

Smith ya taso ne a makarantar kungiyar Arsenal kuma ya haskaka sosai a kakar bara, infa ya ciwa Arsenal kwallaye bakwai kuma ya taimaka wurin cin kwallaye bakwai.

Arsebak ta bayar da Smith Rowe aro ga kungiyar Huddersfield da kuma RB Leipzig, inda a kakar bara kuma dan wasan mai shekaru 20 ya taimakawa Arsenal ta kasancw ta bakwai a teburin Firimiya.

 

Emile Smith Rowe: Arsenal reject bid from Aston Villa for forward

The Gunners are not entertaining offers for the player and remain hopeful he will sign a new contract. Smith Rowe’s current deal runs until the summer of 2023.

The academy product impressed during the 2020/21 campaign, scoring seven times and making seven assists in 37 appearances in all competitions.

Smith Rowe has enjoyed loan spells at Huddersfield and RB Leipzig but has shone since breaking through into the Arsenal first team under Mikel Arteta last year.

The 20-year-old helped the Gunners to an eighth-placed finish in the Premier League this season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *