fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ashley Young ya koma tshohuwar kungiyar shi ta Aston Villa kyauta daga Inter Milan

Tsohon dan wasan kasar Inila Ashley Young ya koma tsohuwar kungiyar shi ta Aston Villa kyauta daga Inter Milan.

Dan wasan mai shekaru 35 ya taba taka leda a Watford da Manchester United, kuma ya ciwa Villa kwallage 38 a wasanni 190 tsakanin shekarar 2006 zuwa shekarar 2011.

Inda yanzu ya koma kungiyar da kwantirakin shekara guda kuma ya bayyana cewa yaji dadin hakan ji yake kamar bai taba barin kungiyar ba.

 

Ashley Young rejoins Aston Villa on free transfer from Inter Milan

Former England international Ashley Young has rejoined Aston Villa Via on a free transfer from Inter Milan.

The former Watford and Manchester United superstar 35-year-old scored 38 goals in 190 appearances for Villa between 2006 and 2011, an now he has signed a one-year contract with the Premier League club.

“It feels amazing to be back, it feels like I’ve not left,” he told VillaTV.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *