fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Atiku Abubakar bai cancanci tsayawa takarar Shugaban kasa ba>>Babban Lauyan Gwamnati ya gayawa Kotu

Baban Lauyan Gwamnati, Abubakar Malami ya bayyanawa babbar kotun taraya dake Abuja cewa tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar bai cancanci tsayawa takara shugaban kasa ba.

 

Wata kungiyar lauyoyi ta EMA trustee ce ta shigar da karan tun kamin zaben 2019 amma amma ba’a saurari karar ba sai yanzu.

 

Malami a bayanin da yawa kotun yace, an haifi Atiku a kauyen Jada wanda a wancan Lokacin yana karkashin kasar Kamaru ne, sai daga baya aka dawo dashi karkashin Najeriya.

 

Yace kuma a dokar tsarin Mulki, wada aka haifa a Najeriya ne kadai doka ta baiwa damar ya tsaya takara shugaban kasa.

 

“The first defendant (Atiku) is not qualified to contest to be president of the Federal Republic of Nigeria,” Malami submitted. The first defendant is not a fit and proper person to be a candidate for election to the office of president of the Federal Republic of Nigeria.

“The first defendant was born on the 25th of November, 1946 at Jada, at the time in Northern Cameroon. By the plebiscite of 1961, the town of Jada was incorporated into Nigeria.

“The first defendant is a Nigerian by virtue of the 1961 plebiscite, but not a Nigerian by birth. The first defendant’s parents died before the 1961 plebiscite.”

Malami said the effect of the June 1, 1961 plebiscite was to have the people of Northern Cameroon integrated into Nigeria as new citizens of the country, even after Nigeria’s independence.

“This qualified all those born before the 1961 plebiscite as citizens of Nigeria, but not Nigerian citizen by birth. Consequently, only citizens born after the 1961 plebiscite are citizens of Nigeria by birth,” he added.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *