fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Atiku Abubakar bashi da bakin da zai caccaki gwamnatin Buhari saboda suna daga cikin wanda suka bata kasar>>Fadar Shugaban kasa

Fadar shugaban kasa dake Abuja ta bakin kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ta bayyana cewa, Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar bashi da bakin sukar gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda yana daga cikin wanda suka lalata kasar.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda ya jawo hankalin ‘yan Najeriya cewa kada su dauki maganar da Atiku yayi da muhimmanci, saboda tabargazar da suka yi a mulkinsu da Obasanjo har yanzu ba’a manta da ita ba.

 

A baya dai, hutudole.com, cikin labaran siyasar Najeriya da muka kawo muku, kun ji cewa, Atikun yace shugaba Buhari ba zai iya magance matsalar Najeriya ba sai saka masa hannu.

 

Yace abinda ya kamata ‘yan Najeriya su tambaya shine, a lokacin da Atiku Abubakar ya shafe shekaru 8 yana matsayin shugaban kasa, wane ci gaba suka kawowa Najeriya?

Labaran siyasa na hutudole.com

“The former Vice-President was in power for eight years, now he is in opposition to the government. You can’t take whatever he says as the gospel. The question is, when former vice-president Atiku Abubakar was in power with former president Olusegun Obasanjo, where did they take the country to? Where did they leave the country?”

“There are clips I have seen myself on social media where he was saying some things they promised to do especially on power, some people collected trillions and didn’t deliver. The interviewer asked him did they go after them? He said unfortunately, they didn’t go after them”.

“So, former Vice-President Atiku Abubakar was part of the rot this country became, so he can’t exculpate himself; he can’t begin to sit in judgement over anybody. He played his part for eight years and they left the country where they left it. so, he can’t like Pontius Pilate begin to wash his hands clean of what Nigeria has become”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *