fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

Atiku Abubakar na shan caccaka saboda taya shugaba Buhari murnar cika shekaru 79

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya taya shugaba Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta shafinsa na sada zumunta.

 

Atiku yawa shugaba Buhari fatan samun karin lafiya nasara.

 

Saidai ‘yan Najeriya musamman ‘yan kudu sun rika caccakar Atiku akan hakan.

Wasu kuwa sun rika nunawa masu siyasar gaba cewa su kansu manyan basa fada da junansu.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *