fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Atiku Abubakar ya cika shekaru 75

Tsohon Mataimakin shugaban kasa kuma dan kasuwa, Alhaji Atiku Abubakar ya vima shekaru 75 a Duniya.

 

An haifi Atiku ranar 25 ga watan Nuwamban shekarar 1946.

 

A shekarar 1993 ya shiga siyasa kuma ya nemi takarar shugaban kasa har sau 5 a shekarun 1993, 2007, 2011, 2015 da kuma 2019 amma bai samu ba.

 

Ana sa ran a shekarar 2023 ma Atiku zai nemi takarar shugaban kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *