fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Atiku Abubakar ya taya Kwankwaso murnar cika shekaru 65

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya taya tsohon Gwamnan Kano Dr. Rabiu Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 65 a Duniya.

 

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yakewa Kwankwaso fatan Alheri.

 

Shima Hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana murnarsa ga Kwankwaso.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *