fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Atiku Abubakar yayi magana kan Fastar yakin neman zabensa da aka gani da Soludo

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar yayi magana kan fastarsa da aka gani da Tsohon Gwamnan babban bankin Najeriya, Charles Soludo.

 

An dai ga fastocinne a Abuja inda suka jawo cece-kuce.

 

Da yake mayar da martani akan lamarin, Atiku ta bakin kakakinsa, Paul Ibe ya bayyana cewa, bashi da masaniya akan fatar.

 

“For the avoidance of doubt, Atiku Abubakar is of the PDP while Charles Soludo is of APGA. It is silly of anyone to attempt to drag the former Vice President into an election in Anambra which outcome will be determined by the people of the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *