fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Atiku Ya Bukaci Matasan Najeriya Da Su Yi Rajistar Zabe Don Kada Kuri’ar Su A Zaben 2023

Atiku Ya Bukaci Matasan Najeriya Da Su Yi Rajista katin zaben domin su shiga ayi zabe mai zuwa da su.

Tsohon mataimakin shugaban kasar, Atiku Abubakar ya ce, “Ta hanyar yin rijistar kada kuri’a, kuna daukar matakin farko da ya kamata a kan aiwatar don inganta Najeriya.”

Atiku na daya daga cikin masu neman tikitin zama shugaban kasa a zaben mai zuwa, 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *