fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Atiku yayi magana kan kulle Twitter da gwamnatin tarayya ta yi

Dan takarar Shugaban kasa a PDP a shekarar 2019 kuma tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, yana fatan ba wannan ne rubutunsa na Karshe a Twitter  ba.

 

Ya bayyana hakane bayan da gwamnatin tarayya ta sanat da kulle ayyukan shafin a Najeriya.

 

Hakan ya biyo bayan goge Rubutun Shugaba Buhari da shafin na Twitter yayi wanda yake cewa zai yi maganin masu tada kayar baya wanda Inyamurai suka ce dasu yake.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *