fbpx
Saturday, December 4
Shadow

Atletico Bilbao ta fitar da Barcelona daga gasar Copa del Rey bayan cinta 1-0: Kalli damar cin kwallo da Messi ya barar

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta sha kashi a hannun Atletico Bilbao da ci 1 me ban haushi a wasan da suka buga a gasar cin kofin Copa del Rey.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Messi, De jong, da Griezmann sun barar da damarmaki masu kyau sosai  wanda ya kamata ace sun ciwa Barca kwallo.

Saidai ana mintin 93 da wasa Bilbao ta sakawa Brca kwallo 1 kuma a gaka ka tashi wasan wanda hakan ke nufin an fitar da Barcelonar itama kamar Real Madrid daga gasar.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *