fbpx
Monday, May 10
Shadow

Atletico Madrid ta cigaba da jagoranci a saman teburin gasar La Liga bayan ta lallasa Heusca daci 2-0

Tauraron dan wasan Atletico Madrid na kasar Argentina, Angel Correa yaci kwallo karo na uku a wasanni biyu bayan daya yanke yan wasa baya ba Heusca sannan ya zira kwallon tashi kafin aje hutun rabin lokaci.

Heusca tayi nasarar cin wasanninta biyu a cikin uku da suka gabata kuma a tayi kokarin kai hare hare gidan Atletico amma a karshe Atletico ce taci wasan bayan da Marcos Llorente ya taimakawa Yennick Carrrasco yaci masu kwallo ta biyu ta wasan.

Sakamakon wasan yasa Atletico Madrid ta cigaba da kasancewa a saman teburin gasar La Liga da maki 73 bayan tabuga wasanni 32, inda ta wuce Real Madrid da maki uku wadda ta lallasa Cadiz daci 3-0 ranar talata ita kuma Heusca ta kasance ta 18 da maki 27.

Atletico Madrid maintain La Liga lead with 2-0 Victory over Heusca

Correa scored for the third time in two games to give Atletico the lead shortly before half-time, the Argentine dancing through the Huesca defence and getting the help of a deflection to take his shot into the net.

Huesca had won two of their last three matches and stayed in the game, even having a couple of chances to level, until Marcos Llorente pounced on a loose ball and squared for Carrasco to knock it into the empty net 10 minutes from time.

Atletico top the standings on 73 points after 32 games, moving three clear of Real Madrid who beat Cadiz 3-0 on Wednesday. Huesca are 18th on 27 points.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *