fbpx
Monday, May 10
Shadow

Aubameyang ya zamo dan wasan Arsenal na farko daya ci kwallo a wasanni uku a jere tsakanin shi da kungiya guda tun bayan Sanchez, yayin da Arsenal ta lallasa Newcastle daci 2-0

Pierre Emerick Aubameyang yayi nasarar kafa irin tarihin Sanchez a kungiyar Arsenal bayan shi da Mohamed Elneny suka taimakawa kungiyar ta lallasa Newcastle daci 2-0 a gasar Firimiya.

Dan wasan Afrikan yaci kwallo a gabadaya wasannin shi uku da Newcastle a wannan kakar, wanda hakan yasa ya zamo dan wasan Arsenal na farko daya ci kwallo a wasanni uku tsakanin shi da kungiya guda a gasar Firimiya tun bayan Sanches a kakar 2014-15 inda shi yaci nashi tsakanin shi da Hull City.

Bayan wannan, tsohon dan wasan Dortmund din yaci kwallo a gabadaya wasanni biyar da suka gabata daya kara da Newcastle, inda ya zamo dan wasa na farko daga kudancin Landan daya ci kwallo a wasanni baiyar a jere tsakanin shi da kungiya guda.

Kuma nasarar da Aubameyang yayi na cin kwallayen tasa yanzu yana daf da kafa irin tarihin Giroud wanda kafin ya koma Chelsea yayi nasarar kwallo a wasanni shida tsakanin shi da Aston Villa a jere daga shekarar 2013 zuwa 2016.

Aubameyang equals Sanchez’s Arsenal mark vs Newcastle United

Pierre-Emerick Aubameyang has matched Alexis Sanchez’s Arsenal mark following his goal in the club’s 2-0 away defeat of Newcastle United on Sunday evening after Mohamed Elneny opener.

With his effort against the Magpies, the African striker has now scored in all three of his matches against Steve Bruce’s men in the 2020-21 season. He is the first Arsenal player to score in three separate matches against an opponent in a single season since Sanchez versus Hull City in the 2014-15 campaign.

 

Additionally, the former Borussia Dortmund man has also scored in each of his last five appearances against Newcastle in all competitions, to become the first player from the North London side to score in five consecutive matches against the same team.

In the process, he is within touching distance of Olivier Giroud’s feat during his time at the Emirates Stadium.Before joining Chelsea in 2018 for an undisclosed fee, the France international netted in six straight games against Aston Villa between 2013-2016.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *