fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Aubameyang zai fuskanci hukunci idan aka sameshi da karya dokar cutar sarkewar numfashi>>Manajan Arsenal, Mikel Arteta

Manajan Arsenal Mikel Arteta ya bayyana cewa duk wani dan wasan shi daya karya dokar cutar sarkewar zai fuskanci hukunci, amma sai dai bai tabbatar da cewa Aubameyang ya karya dokar ba a makon daya gabata.

Aubameyang ya wallafa yadda aka yi mai zane a jikin sa a kafar sada zumunta ranar 10 ga watan febrairu, kuma Arsenal tace zata tattauna da dan wasan gami da zanen da aka yi masa.

Aubameyang da me zanen duk basu sanya takunkumin rufe fuska ba wanda hakan yasa ake tunanin cewa dan wasan ya karya dokar cutar sarkewar numfashi, kuma a halin da ake ciki na yanzu doka ne bude shagunan zane saboda annobar.

Pierre-Emerick Aubameyang: Mikel Arteta confirms Arsenal striker will face consequences if he has broken coronavirus rules.

Mikel Arteta said there will be consequences for any Arsenal player found to be breaking coronavirus protocols but did not confirm if Pierre-Emerick Aubameyang did when he had a tattoo done last week.

Aubameyang posted footage of himself being given a tattoo on social media on February 10, and Arsenal confirmed they would speak to the player regarding the incident.

Neither Aubameyang or the tattoo artist, Barcelona-based Alejandro Nicolas Bernal, were wearing masks, raising concerns that the striker may have broken coronavirus protocols. Tattoo parlours are currently closed as part of lockdown restrictions.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *