fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Aure nake so, ku sakani Addu’a Allah ya bani Miji>>Kyakkyawar Budurwa ta fada

Wata matashiya ta bayyana cewa tana bukatar aure, kuma lamarin ya kai da har ta kasa boyewa.

 

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda tace, Mutane su sakata addu’a.

 

Ta yi karin hasken cewa daga jihar Gombe take. Tuni dai samari suka rika tururuwa zuwa shafinta dan bayyana mata soyayya.

 

I can’t hide my feelings anymore, please pray for me, I need a husband😢. I’m from Gombe state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *