fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Ba a kasar mu aka kama Nnamdi Kanu ba>>Kasar Ingila

Ofishin jakadancin kasar Ingila a Najeriya ya tabbatar da kama Nnamdi Kanu.

 

Saidai yace ba a kasar Ingila aka kama Kanu ba, wakilin Ofishin,  Dean Hurlock ne ya bayyana haka ga The Cable.

 

A jiyane dai, Gwamnatin Najeriya ta kamo Nnamdi Kanu ta dawo dashi cikin kasar inda aka ci gaba da shari’arsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *