fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Ba canja kundin tsarin mulkin ne matsalar Najeriya ba, Shuwagabanni ne matsalar>>Al-Mustapha

Tsohon dogarin Tsohon Shugaban kasa,  Janar Sani Abacha, Watau Majo Hamza Al-Mustapha ya bayyana cewa, garambawul din da akewa kundin tsarin mulkin Najeriya ba lallai ya kawo canjin da ake nema ba.

 

Yace dalili kuwa shine ana yinshi cikin gaggawa.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN inda ya kara da cewa, yawanci ana amfani da ra’ayin masu fada aji ne wanda kuma ba haka ya kamata ba.

 

Yace kamata yayi a ji ra’ayin mafi yawancin ‘yan Najeriya. Ya kara da cewa, mafi yawanci basu san ma da maganar gyaran kudin tsarin mulkin ba, wasu kuma basu ma da kudin da zasu fito daga kauyukansu su je wajan.

Constitutional amendments are done to carry everybody along, but I can see a Constitutional amendment carrying a few elites in a hurry.

“Constitutional amendments should be given time and should not be seen carrying the opinions of a few elites abandoning the majority.

“Most Nigerians especially the downtrodden in rural communities are not even aware of what is going on, they don’t even have the money to travel to the urban centres for public hearing.

“At the end of the day, you end up listening to the views of a few elites in trying to amend the constitution,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *