fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Ba da gangan na taka fastar Kwankwaso ba>>Gwamna Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Gwanduje ya bayyana cewa, ba da gangan ya taka fastar Tsohon Gwamnan jihar,  Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ba.

 

Gwamnan ya taka fastar Kwankwaso a wajan taron siyasar da aka yi a Kano a ranar Asabar data gabata, hakan ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta.

 

Da yake magana ta bakin Kwamishinan yads labarai, Malam Muhammad Garba, Gwamna Ganduje ya bayyana cewa taka hoton ba da gangan bane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *