fbpx
Friday, April 23
Shadow

Ba dole bane amfani da NIN wajan rijistar katin zabe ba>>INEC

Hukumar zabe me zaman kanta, INEC ta bayyana cewa Lambar katin dan kasa ta NIN ba dole bace wajan rijistar katin zabe.

 

Shugaban INEC, farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka a yayin ganawarsa da manema labarai Abuja, ranar Alhamis.

Ya bayyana cewa dokar data kafa INEC ta fadi cewa abu 3 ne ake bukata wajan yiwa mutum rijistar katin zabe, sune, katin dan kasa, fasfo, ko kuma katin shaidar haihuwa. Yace ba zasu ware katin zama dan kasa ba suce dole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *