fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Ba lallai Najeriya ta kai shekara me zuwa a matsayin kasa daya ba>>Farfesa Wole Soyinka

Babban Marubuci, Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa, ba lallai a sake Yin wani bikin tmranar Dimokradiyya ba nan gaba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV inda yace, ya kamata Shugaba Buhari ya saurari koken ‘yan Najeriya.

 

Yace ‘yan da yawa basu jin dadin abinda ke faruwa, dan hakane ma suke ta Zanga-Zangar nuna adawa da kasancewar Najeriya kasa daya, yace kuma suna da damar yin hakan.

 

Soyinka yace idan ba’a canjawa kasarnan fasaliba, ba lallai ta kai shekara me zuwa a sake yin wani bikin ranar Dimokradiyya ba.

 

Ya kuma ce bashine kadai ya fadi haka ba, akwai mutane da yawa sun fadi hakan kamin shi.

When asked if Nigeria can continue as one, Soyinka responded, “Not if it continues this way. Not if it fails to decentralise. If Nigeria fails to decentralise, and I mean to decentralise as fast as possible, manifestly and not as rhetoric, then Nigeria cannot stay together.

 

“Again, it is not Wole Soyinka saying this. Everybody has said it: ex-heads of state have said it; politicians have said it; analysts have said it; economists have said it, and sometimes we get tired.

“I am saying this whole nation is about to self-destruct and I am not the only one saying it, except Buhari and his government listen and take action, we would not celebrate another Democracy Day come next year.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *